ha_2ki_tn_l3/03/13.txt

30 lines
2.7 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "me zan yi da kai?",
"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambaya don ya nanata cewa shi da sarki ba su da komai iri ɗaya. Ana iya fassara wannan tambaya a matsayin bayani. AT: \"Ba ni da abin yi da ku.\" ko kuma \"Ba ni da abin da ya yi dai-dai da ku.\" (Duba: rquestion)"
},
{
"title": "ya bashe su a hannun Mowab",
"body": "A nan \"hannun Mowab\" yana nufin ikon Mowab. AT: \"a ba da su ga hannun Mowab\" ko \"a bar su sojojin Mowab su kama su\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Muddin Yahweh na raye a gaban wanda nake tsaye, tabbas",
"body": "\"Na sani Yahweh Mai Runduna yana raye, wanda nake tsaye a gabansa, tabbas\nne.\" Anan Elisha ya gwada tabbacin cewa Ubangiji yana raye da tabbacin cewa,\nin ba don Yehoshafat ba yana nan, ba zai kula da Yoram ba. Wannan wata\nhanya ce ta cika alkawari. Fassara ta dabam: \"Na rantse da Ubangiji Mai Runduna, wanda nake tsaye a gabansa, ina yi muku alƙawarin idan ya kasance\"\n(Duba: \"Kamar yadda na sani Yahweh mai ruduna na raye, wanda nake tsaye a gabansa, tabbas.\" A nan Elesha ya haɗa tabbacin Yahweh na raye da tabbacin banda sarki Yehoshafatna wurin ba zai saurari Yowam ba. Wannan hanya ce ta yi alkawarin rantsuwa. AT: \"Muddin Yahweh na raye a gaban wanda nake tsaye, na yi mmaku alkawari\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "wanda nake tsaye a gabansa",
"body": "Anan ga Ubangiji ana magana da shi kamar yana tsaye a gabansa. Maimaita\nfassarar: \"Wanda nake bauta wa\" (Duba: [[ A nan bautawa Yahweh an faɗe shi kamar tsayawa a gabansa. AT: \"wanda na ke bautawa\" (Duba: figs_Metaphor)"
},
{
"title": "in da ba domin ina ganin darajar kasancewar Yehoshafat sarkin Yahuda ba, da ba zan ji ku ko in dube ku ba.",
"body": "Ana iya rubuta wannan cikin ingantacciyar hanya. Wani fassarar ta dabam: \"Ban\nkula da ku ba kawai saboda ina girmama gaban Yehoshafat, Sarkin Yahuza\"\n(Duba: za mu iya cewa. AT: \"na saurare ku ne don ina ganin girman Yehoshafat sarkin Yahuda\" (Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "ina girmama kasancewar Yehoshafat",
"body": "Anan an ambaci Yehoshafat da gabansa. Watau fassarar: \"Na girmama\nYehoshafat\" (Duba: [[ A nan Yehoshafat an kwatanta shi da kasancewar sa. AT: \"ina girmama Yehoshafat\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": " da ba zan ji ku ko in dube ku ba, ko ma kallon ku",
"body": "Waɗannan kalmomin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su\ntare don ƙarfafa cewa ba zai kula da Joram ba. Watau fassarar: \"Ba zan kasance\nda wata ma'ana a kanku ba\" (Duba: Maganganu biyu na da ma'ana guda ɗaya kuma an yi su domin su nanata ba zai saurari Yoram ba. AT: \"ba banga abin da zai sa in saurare ku\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]