"body": "An daina yin zunubi ana maganar kamar sun bar zunubai ne. Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"Isra'ila ba ta daina aikata irin zunuban da Yerobowam ya yi ba\" ko kuma \"Isra'ila ta ci gaba da yin zunubi iri ɗaya kamar yadda Yerobowam ya yi\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "sojojin Aramiyawa sun yi wa rundunar Isra'ila rauni sosai har abin da ya rege ya zama bashi da amfani wand ana iya kwatantashi da ƙaiƙai alkama da maaikaci ya tataka a lokacin girbi.AT: \" ya murƙushe su kamar yadda ma'aikaci ke murƙushe ƙaiƙai kalkashin ƙafafunsa a lokacin girbi \" (Duba: figs_simile)"