[ { "title": "ba su kauce daga zunuban gidan Yerobowam ba", "body": "An daina yin zunubi ana maganar kamar sun bar zunubai ne. Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"Isra'ila ba ta daina aikata irin zunuban da Yerobowam ya yi ba\" ko kuma \"Isra'ila ta ci gaba da yin zunubi iri ɗaya kamar yadda Yerobowam ya yi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "gidan Yerobowam", "body": "\"iyalin Yerobowam\"" }, { "title": "ya halakar da su", "body": "\"Ya ci sojojin Yehowahaz\"" }, { "title": "da su kamar ƙaiƙai a lokacin casa", "body": "sojojin Aramiyawa sun yi wa rundunar Isra'ila rauni sosai har abin da ya rege ya zama bashi da amfani wand ana iya kwatantashi da ƙaiƙai alkama da maaikaci ya tataka a lokacin girbi.AT: \" ya murƙushe su kamar yadda ma'aikaci ke murƙushe ƙaiƙai kalkashin ƙafafunsa a lokacin girbi \" (Duba: figs_simile)" } ]