ha_2ki_tn_l3/09/33.txt

22 lines
835 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ku wurga ta ƙasa",
"body": "Yehu yana gaya wa babanni ya jefa Yezebel ta taga. "
},
{
"title": "sai suka jefa Yezebel ƙasa",
"body": "sai bãbã suka jefa Yezeble waje ta sakata ta mutu da ta bugi ƙasa. (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Yehu kuma ya tattake ta da ƙafafunsa",
"body": "wannan na nufin ya kora karusansa ta kanta. AT: \"sai dawakan Yehu da yake jan karusansa suka bi ta kan Yezebel\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ka duba yanzu",
"body": "maganar \"Duba yanzu\" na nufin kaba da hankalinka ga duk abinda zai biyo baya. AT: \"yanzu jeka ka gani\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": " domin ita 'yar sarki ce",
"body": "Tunda Yezebel 'yar sarki ce, dole ne a bisne ta kyau. AT: \"sabo da 'yar sarki ce dole a bizne ta da kyau\" (UDB) (Duba: figs_explicit )"
}
]