[ { "title": "ku wurga ta ƙasa", "body": "Yehu yana gaya wa babanni ya jefa Yezebel ta taga. " }, { "title": "sai suka jefa Yezebel ƙasa", "body": "sai bãbã suka jefa Yezeble waje ta sakata ta mutu da ta bugi ƙasa. (Duba: figs_euphemism)" }, { "title": "Yehu kuma ya tattake ta da ƙafafunsa", "body": "wannan na nufin ya kora karusansa ta kanta. AT: \"sai dawakan Yehu da yake jan karusansa suka bi ta kan Yezebel\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ka duba yanzu", "body": "maganar \"Duba yanzu\" na nufin kaba da hankalinka ga duk abinda zai biyo baya. AT: \"yanzu jeka ka gani\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": " domin ita 'yar sarki ce", "body": "Tunda Yezebel 'yar sarki ce, dole ne a bisne ta kyau. AT: \"sabo da 'yar sarki ce dole a bizne ta da kyau\" (UDB) (Duba: figs_explicit )" } ]