"body": "\"Na dai san yadda Yahweh yake raye, wanda nake tsaye a gabansa.\" Anan Elisha ya gwada tabbacin cewa Yahweh na da rai da tabbacin cewa ba zai sami kowace kyauta daga Na'aman ba. Wannan wata hanya ce ta cika alkawari. AT: \"Na rantse da Yahweh, a gaban wanda na tsaya a wurin, ina yi muku alƙawarin zan kasance\" (Duba: figs_simile) "