"body": "\"Kamar yadda na na sani Yahweh na raye, wanda nake tsaye a gabansa.\" A nan Elesha ya tabbatar da rayuwar Yahweh don haka ba zai ƙarɓi komai a wurin Na'aman. Wannan wata hanya ce ta yi rantsuwa. At: \"muddin Yahweh na raye, wanda nake tsaye, na yi maka alkawari,\" (Duba: figs_simile) "