"body": "An daina yin zunubi ana maganar kamar sun bar zunubai ne. Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"Isra'ila ba ta daina aikata irin zunuban da Yerobowam ya yi ba\" ko kuma \"Isra'ila ta ci gaba da yin zunubi iri ɗaya kamar yadda Yerobowam ya yi\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Sojojin Aramiyawa sun ci rundunar Isra'ila da yaƙi har abin ya ragu, har ya zama kamar ƙaiƙayi ne kamar alkama, wanda ma'aikata za su yi ta ci a lokacin girbi.\nMaimaita fassarar: \"ya murƙushe su kamar yadda ma'aikata ke murƙushe ƙafar\nƙafafunsu a lokacin girbi\" sojojin Aramiyawa sun yi wa rundunar Isra'ila rauni sosai har abin da ya rege ya zama bashi da amfani wand ana iya kwatantashi da ƙaiƙai alkama da maaikaci ya tataka a lokacin girbi.AT: \" ya murƙushe su kamar yadda ma'aikaci ke murƙushe ƙaiƙai kalkashin ƙafafunsa a lokacin girbi \" (Duba: figs_simile)"