"body": "Kalmar \"ka\" na nufin Yehoshafat, amma ma nan nufin shi da sojojinsa. Anan \"Mowab\" na nufin \"sojojin Mowab\" AT: \"Kai da sojojinka za ku bini mu yi yaƙi gãba da sojojin Mowab?\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Yehoshafat na gaya wa Yoram ya yi amfani da shi, mutanen sa, da sojojinsa don biyan buƙatunsa. Ya yi wannan maganar kamar su na Yoram ne. Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"Mu na a shirye muyi dukkan abinda ka ke son muyi. Sojojina da dawakaina a shirye suke su taimakeka\" (Duba: figs_explicit)"