"body": "Yezebel tayi amfani da wannan tambayar ta zargi Yehu da bai zo da salama ba. za a iya ce wa. AT: \"lailai ba ka zo da salama ba, kai Zimri, makashin shugabanka\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "a nan Yezebel ta kira Yehu ''Zimri'' ta nuna shine ya kashe shugabansa. Zimri shugabane na sojojin Isra'ila waɗanda suka kashe sarkin Isra'ila saboda yana son ya zama sarki. AT: \"ka kashe shugabanka, kamar yadda zimri ya kashe shugabansa\" (Duba: figs_metaphor)"