[ { "title": "yi kwalliya ta yi wa idonta zane ta gyara gashinta", "body": "\"sa kayan kwalliya, sa kanta ya kyan gani\"" }, { "title": "Kana zuwa da salama ne, kai Zimri, an kashe shugabanka ne?", "body": "Yezebel tayi amfani da wannan tambayar ta zargi Yehu da bai zo da salama ba. za a iya ce wa. AT: \"lailai ba ka zo da salama ba, kai Zimri, makashin shugabanka\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "kai Zimri, makashin shugabanka", "body": "a nan Yezebel ta kira Yehu ''Zimri'' ta nuna shine ya kashe shugabansa. Zimri shugabane na sojojin Isra'ila waÉ—anda suka kashe sarkin Isra'ila saboda yana son ya zama sarki. AT: \"ka kashe shugabanka, kamar yadda zimri ya kashe shugabansa\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Zimri", "body": "wannan sunan na mijine. (Duba: translate_names)" }, { "title": "wanda yake a gabana", "body": "\"a zama a gaban wani\" na nufin a goyi bayansa da kuma yi masa biyayya. AT: \"wanene ke yi min biyayya\" (Duba: figs_idiom)" } ]