"body": "'Ya'yan annabawan suka yi ta tambayar Elisha har sai da ya yi fushi ya ce \"a'a.\" AT: \"Suka yi ta tambayar Elisha har sai da ya yi fushi ya yi musun roƙonsu, don haka\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Elishaya yi amfani da wannan tambayar da ba lailia a sami amsa ba ya nanata cewa ya riga ya gaya masu abin da zai faru. za a sa shi a matsayi n sanarwa. AT: \"na gaya maku kada kuje, domin ba za ku same shi ba!\" (UDB) (Duba: figs_rquestion)"