[
{
"title": "Amma bayan sun matsa masa sai ya ji nauyi",
"body": "'Ya'yan annabawan suka yi ta tambayar Elesha har sai da ya yi fushi ya ce \"a'a.\" AT: \"suka yi ta tambayar Elesha har sai da ya yi fushi ya yi musun roƙonsu, don haka\" (Duba: figs_explicit)"
},
"title": "",
"body": ""
}
]