"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambayar don jaddada da cewa Yahweh ya ba shi damar ganin abin da Gehazi ya yi. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Ya kamata ku fahimci cewa ruhuna zai iya ganinku lokacin da Na'aman ya dakatar da karusarsa ya yi magana da ku.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Elisha yayi amfani da wannan tambayar don nuna cewa wannan ba lokacin ba da kyaututtuka bane. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Wannan ba lokacin karɓar kuɗi ba ne ... barori mata.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Wannan ya yi maganar Gehazi da zuriyarsa yana samun kuturta kamar an cire kuturta daga Na'aman kuma aka ba Gehazi. AT: \"Kai da zuriyarka za su sami kuturta, kamar yadda Na'aman ya kamu da kuturta\" "
"body": "Wannan maganar \"gabansa\" na nufin inda Elisha zai iya ganinsa. Wannan na nufin ya fita daga ɗakin da inda Elisha yake. AT: \"lokacin da Gehazi ya fita, da ga \" (Duba: figs_idiom)"
"body": "Kuturta na sa jiki fari. A nan Gehazi farin kuturta Gehazi an kwatantashi da farin auduga. AT: \"da fata da tayi fari kamar auduga\" (Duba: figs_simile)"