ha_2ki_tn_l3/15/29.txt

38 lines
1.7 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A kwanakin Feka sarkin Isra'ila",
"body": "Ana iya bayyana hakan a sarari da cewa ana nufin kwanakin mulkin Feka. AT: \" A kwanakin mulkin Feka sarkin Isra'ila\" ko \"A wancan lokacinda Feka ya zama sarki a Isra'ila. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Tiglat Filesa ",
"body": "A cikin 2 Sarakuna 15:19 an kira wannan mutumin \"Ful.\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ijon ... Abel Bet Ma'aka ... Janoya ... Kedesh ... Hazor ... Giliyad ... Galili ... Naftali",
"body": "Waɗannan su ne sunayen biranen ko yankuna. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya ɗauki mutanen zuwa Asiriya",
"body": "Anan \"ya\" yana nufin Tiglat Filesa kuma yana wakilta shi da rundunarsa. Caraukar mutane zuwa Asiriya alama ce ta tilasta musu su tafi Asiriya. AT: \"Shi da rundunarsa sun tilasta mutane su tafi Asiriya (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
},
{
"title": "mutanen",
"body": "Ana iya bayyanawa a fili waɗanne irin mutane ne waɗannan. Watau fassarar: \"mutanen waɗancan wuraren\" ko \"jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Hosheya ... Elah",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya kai masa hari ya kuma kashe shi",
"body": "\"Hosheya kuwa ya kai wa Feka hari, ya kashe shi\""
},
{
"title": "a shekara ta ashirn ta Yotam ɗan Uziya",
"body": "Ana iya bayyanawa sarai cewa wannan shekara ce ta ashirin ta sarautarsa. AT: \"A shekara ta 20 ta mulkin Yotam ɗan Uziya\" (Duba: figs_explict da figs_numbers)"
},
{
"title": "a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan\nIsra'ila.",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Kuna iya karanta game da su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]