"body": "Ana iya bayyana hakan a sarari da cewa ana nufin kwanakin mulkin Feka. AT: \" A kwanakin mulkin Feka sarkin Isra'ila\" ko \"A wancan lokacinda Feka ya zama sarki a Isra'ila. (Duba: figs_explicit)"
"body": "Anan \"ya\" yana nufin Tiglat Filesa kuma yana wakilta shi da rundunarsa. Caraukar mutane zuwa Asiriya alama ce ta tilasta musu su tafi Asiriya. AT: \"Shi da rundunarsa sun tilasta mutane su tafi Asiriya (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
"title": "a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan\n Isra'ila.",
"body": "ana iya furta wannan a cikin tsari mafi aiki, AT: \" karanta game da su a cikin littafinlittafin tarihin sarakunan Isra'ila. (Duba: figs_activepassive)"