"body": "Bawan yana gwada yadda yafi da cewa Na'aman ya zama mai biyayya ga wata doka mai sau tunda yana son yin biyayya da abu mai wuya. AT: \"Yaya za ku fi so ku yi biyayya\" ko \"Shin bai kamata ku fi yarda da yin biyayya\nba\" (Duba: figs_ellipsis) "
"body": "Bawan ya yi amfani da wannan tambayar don tabbatar wa Na'aman cewa ya kamata ya bi umarnin Elisha. Ana iya rubuta wannan tambaya a matsayin bayani. AT: \"sai ka zama a shirye ka kiyaye da ya ce da kai, ka nutso ka tsarkaka.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Wannan ya kwatanta sumul-sumul din jikin Na'aman bayan an warkar da shi aka kwatantata shi dana ƙaramin yaro. AT: \"Jikinsa ya dawo kuma ya yi taushi kamar fatar ƙaramin yaron\" ko \"Fatarsa ta warke kuma ta yi laushi kamar ta ƙaramin yaro\" (Duba: figs_simile)"