"body": "Me ya fi abinda Na'aman zai bi ya yi biyayya da umarni mai sauki. tunda yana a shirye ya yi biyayya da mai wahala. AT: \"ya kamata kana son ka kiyaye ta\" ko \"sai ka kiyayye wannan ma\" (Duba: figs_ellipsis) "
"body": "Barorin sun yi amfani da tambaya su jaddada wa Na'aman ya ui biyayya da umarnin Elesha. za a iya sa shi a sanarwa. AT: \"sai ka zama a shirye ka kiyaye da ya ce da kai, ka nutso ka tsarkaka.\" (Duba: figs_rquestion)"