"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa sarki ya kuma ce masa kada ya kashe waɗannan mutanen. Kalmomin \"takobi da baka\" kalmomi ne na yaƙe-yaƙe waɗanda sojoji suke amfani da takuba da baka da kibau. Ana iya\nrubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Ba za ku kashe mutanen da kuka kama a yaƙi ba, don haka kar ku kashe waɗannan mutanen.\" ( (Duba: figs_rquestion da figs_metonymy)"
"body": "Sarki yasa bayinsa su su shirya masu abinci. Bai shirya abincin da kansa ba. AT: \"Sai sarkin yasa bayinsa suka shirya masu abinci da yawa\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Wannan na nufin ba su sake kai wa Isra'ila hari da wuri ba. AT: \"suka daina kai wa ƙasar Isra'iala hari na ɗan tsawon lokaci\" (Duba: figs_explicit)"