"body": "Elisha ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa sarki ya kuma ce masa kada ya kashe wa.annan mutanen. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Ba za ku kashe mutanen da kuka kama a ya.i ba, don haka kar ku kashe wa.annan mutanen.\" (Duba: figs_rquestion da figs_metonymy)"
"body": "wannan na nufin mutanen sarki sun kama mutane kamar sarkin ne da kansa ya kamo su. AT: \"sojojinka sun kamo da bakansu da takobinsu\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Sarki yasa bayinsa su su shirya masu abinci. Bai shirya abincin da kansa ba. AT: \"Sai sarkin yasa bayinsa suka shirya masu abinci da yawa\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Wannan na nufin ba su sake kai wa Isra'ila hari da wuri ba. AT: \"suka daina kai wa ƙasar Isra'iala hari na ɗan tsawon lokaci\" (Duba: figs_explicit)"