"body": "Na nuna Isra'ilawa za su ringa biyan kuɗi kaɗan wurin samun waɗannan abubuwan maimakon wanda sukayi ta biya. za a iya sa shi. AT: \"mutane zasu sayar da awon garin alkama a shekel da kuma awo biyu na sha'ir a shekel\" (Duba: figs_explicit da figs_activepassive)"
"body": "a nan kalmar \"awo\" an fassara \"seah,\" wanda shine bushasshen awo ne ya kai kusan lita7. AT: \"lita 7 na garin alkama ... lita 14 na sha'ir\" (Duba: translate_bvolume)"
"body": "mutum mai matsayin amfani da yake mai taimakon sarki an yi maganar sa kamar mutum ne da sarkin ya jingina akansa. AT: \"shugaban da yake kusa da sarki\" ko \"shugaban da yake maitaimakon sarki\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Yahweh yasa ruwan sama ya sauko daga sama domin yasa amfanin gona ya yi girma an yi maganar sa kamar Yahweh zai buɗe sakata ne ya zubo ruwan ta cikinsa. AT: \"ko da Yahweh zai sa ruwan sama mai yawa ya sauko daga sama\" (Duba: figs_metaphor) "
"body": "Sarkin ya yi tambaya ya bayyana rashin yardarsa. Wannan tambayar za a iya sa ta kamar bayani. AT: \"wannan ba zai taɓa faruwa ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Maganar \"da idanunka\" na jaddada cewa shugaban zai ga abin da Elesha ya annabta. AT: \"kai da kanka zaka ga wannan abun na faruwa\" (Duba: figs_synecdoche)"