"body": "Wannan su ne biranen Yahuda wanda asalinsa Yahuda ne. A nan \"Libna\" yana nufin mutanen da suke zaune a can. AT: \"Mutanen Libna\" (Duba: translate_names da figs_metonymy)"
"body": "Ana amfani da wannan tambaya don ko dai sanar da ko kuma tunatar da masu karatu cewa bayanin game da Yehoram yana cikin wannan littafin. AT: \"waɗannan abubuwan an rubuta su ne ... Yahuza.\" ko \"wani ya rubuta game da su ... Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive) "
"body": "Anan \"an huta\" hanya ce ta ladabi da ake magana akan wanda yake mutuwa. Bayan ya mutu, an binne gawarsa a dai-dai wurin da kakannin kakanninsa. Ana iya bayanin kalmar \"an binne\" a cikin tsari mai aiki. AT: \"Yehoram ya mutu kamar yadda kakanninsa suka mutu, suka binne shi tare da kakanninsa\" (Duba: figs_euphemism da figs_activepassive)"