"body": "Wannan yana nuna cewa ya hau dawakansa a jikin ta. AT: \"Dawakan Yehu waɗanda suke jan karusarsa suna tattake gawarta a\nƙafafunsu\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Tunda Yezebel 'yar sarki ce, ya wajaba a binne ta yadda ya kamata. AT: \"saboda ita 'yar sarki ce don haka ya kamata a binne ta yadda ya\nkamata\" (Duba: figs_explicit )"