"body": "Matar tana amfani da waɗannan tambayoyin ne domin nuna cewa tana cikin fushi game da abin da ya faru. Tana magana ne game da tattaunawar da ta yi da Elisha lokacin da ya gaya mata cewa za ta haifi ɗa. Waɗannan tambayoyin ana iya rubuta su azaman sanarwa. AT: \"Ban nemi ku ba ni ɗa ba, amma na neme ku kada ku yi mini ƙarya!\" (Duba: figs_rquestion)"