"body": "Sarki Amaziya bai umarci barorinsa su kashe 'ya'yan mutanen da suka kashe mahaifinsa ba. Idan kuwa zai sa a kashe su ko da yake, zai umarci barorinsa su yi shi, da ba shi kansa ya yi ba. AT: \"Amma bai gaya wa bayinsa su kashe waɗannan 'ya'yan masu kisan\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Mutane ba za su kashe ubanni don zunuban yaransu ba, kuma kada su kashe 'yan yaran saboda zunubin iyayensu\" (Duba: figs_activepassive)"