ha_2ki_tn_l3/14/06.txt

18 lines
903 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhinmin Bayyani",
"body": "mai bada labarin yayi magana akan abubuwan da Amaziya yayi bayan da aka kashe mahaifinsa sarki"
},
{
"title": "Duk da haka bai kashe 'ya'yan masu kisan ba",
"body": " sarki Amaziya bai sa barorinsa su kashe ya'yan wadanda suka kashe mahaifinsa . AT: \"Duk da haka bai sa barorinsa su kashe 'ya'yan masu kisan (UDB) (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ubanni bai wajaba a kashe su saboda ''ya'yansu ba, ko kuma a kashe 'ya'yan saboda iyayensu ba",
"body": "ana iya bayyana wannan a tsari mafi aiki. AT: \"Ubanni bai wajaba a kashe su saboda ''ya'yansu ba, ko kuma a kashe 'ya'yan saboda iyayensu ba\" (duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "duk mutumin da ya yi laifi lallai ne a kashe shi ",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. duk mutumin da ya yi laifi lallai ne a kashe shi (Duba: figs_activepassive)"
}
]