ha_2ki_tn_l3/06/20.txt

30 lines
978 B
Plaintext
Raw Permalink Normal View History

[
{
"title": "Sai ya zamanto",
"body": "\"Hakan ya faru\" ko \"To,\""
},
{
"title": "ka buɗe idanun mutanen nan domin su gani",
"body": "Elisha yana roƙon Yahweh ya sa mutanen su sake gani a fili. AT: \"ƙyale mutanen nan su gani\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Yahweh ya buɗe idanunsu sai suka gan su",
"body": "Yahweh ya sa mutanen suka sake gani. AT: \"Yahweh ya kawar da makantarsu\" ko \"Yahweh ya sa suka gani sarai\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "Kalmar ''Duba'' anan na nuna Aramiyawa sun yi mamakin abinda suka gani."
},
{
"title": "da ya gansu",
"body": "\"lokacin da ya ga sojojin Aramiyawa\""
},
{
"title": "Babana",
"body": "Sarkin na magana da Elisha annabi ya ki shi ''baba'' a nuna girmamawa."
},
{
"title": "in kashe su, in kashe su?",
"body": "A nan sarkin Isra'ila na nufin sojojin sa kamar kansa. AT: \"in sa sojojina su kashe waɗannan sojojin abokan gaba?\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]