ha_2ki_tn_l3/06/20.txt

30 lines
716 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "sai ya zamanto",
"body": "\"ya faru haka\" ko \"sai,\""
},
{
"title": "ka buɗe idanun mutanen nan domin su gani",
"body": "Elesha ya na roƙo domin mutanen su sake gani. AT: \"ka bar mutanen nan su gani\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Yahweh ya buɗe idanunsu sai suka gan su",
"body": "Yahweh ya sa mutanen suka sake gani. AT: \"Yahweh ya kawar da makantarsu\" ko \"Yahweh ya sa suka gani sarai\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "Kalmar ''Duba'' anan na nuna Aremiyawa sun yi mamakin abinda suka gani."
},
{
"title": "da ya gansu",
"body": "\"lokacin da ya ga sojojin Ar\""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]