Yaya Yahweh ya kwatanta mutane da sun gwada ikonsa?
Yahweh ya ce, "Waɗannan mutane ne da zuciyarsu ta karkace; basu san hanyoyina ba."
Da me Yahweh ya rantse da chikin fushinsa?
Yahweh ya rantse chikin fushinsa cewa mutane da sun gwada ikonsa ba zasu taɓa shiga wurin hutunsa ba.