# Don menene maƙiyan Nahemiya suka fara jin tsoro suka kuma faɗi a kan girman su a lokacin da suka ga an gama aikin?
Sun fara jin tsoro saboda sun sani aikin an yi shi ne da taimako Allahn Yahudawa?