Menene maƙiyan Urushalima suka yi sa'anda suka ji wahalar ta?
Maƙiyan Urushalima sun yi murna.
Menene Urushalima ta roki a wurin Yahweh sa'anda suka zo gabansa?
Urushalima ta roki Yahweh ya wahalar da maƙiyan su kamar yadda Yahweh ya wahalar da ita saboda zunubin ta.