ha_tq/sng/04/06.md

12 lines
297 B
Markdown

# A ina masoyin ta zai je kuma sai safiya, kuma inuwa ta gudu?
Ya ce zai tafi kan tudai ya zauna a cikin mur mai kayan kamshi.
# A wace hanya ce kaunarsa ta zama kyakyawa?
kaunarsa kyakkyawa ce ta kowace hanya.
# Menene kyakkyawar kaunarsa ba ta da shi?
Kyakyawar kaunasa ba ta da wani aibu.