ha_tq/mrk/16/03.md

145 B

Ta yaya ne matan suka shiga kabarin kodayake akwai wata babban dutse a kofar shigan?

Wani ya rigaya ya naɗa babban dutsen daga kofar shigan.