# Kodashike Bilatus ya so ya sake Yesu, menene Yahudawan suka ce da ya hana shi?
Yahudawa suka tada murya sukace, "In ka saki mutumin nan, kai ba abokin Kaisar bane, duk wanda ya maida kansa sarki, ya sabawa Kaisar".