ha_tq/jhn/03/09.md

134 B

Yaya ne Yesu ya tsauta wa Nikodimu?

Ya tsauta wa Nikodimu da cewa, "Kai malami ne a Israila amma ba ka san waɗannan al'amura ba?"