Ya faɖo daga sama kuma aka tsare shi zuwa ƙasa.
Ya ce zai ɖaukaka kursiyinsa bisan taurarin Allah kuma zai maida kansa kamar Allah Mai Iko.