ha_tq/isa/02/01.md

12 lines
293 B
Markdown

# Menene ƙalman da Ishaya ya ga ya shafe?
Ƙalman da Ishaya ya ga ya shafe Yahuda da Yerusalem.
# Menene zai faru a kwanaki na ƙarshe?
A kwanaki na ƙarshe za a kafa tsaunin gidan Yahweh a can ƙololuwar tsaunuka.
# Wanene zai zo cikin gidan Yahweh?
Dukkan al'umma za kwararo gare shi.