ha_tq/ezk/40/01.md

12 lines
337 B
Markdown

# Shekaru nawa ne Ezekiyel yayi yana bauta a Babila?
Ezekiyel yayi shekaru ashirin da biyar yana bauta a Babila.
# Shekaru nawa da suka wuce da aka kama birnin Yerusalem?
An kame birnin Yerusalem shekaru goma sha huɗu da suka wuce.
# A ina Allah ya kai Ezekiyel acikin wahayi?
Allah ya kai Ezekiyel ƙasar Isra'ila a cikin wahayi.