ha_tq/ezk/14/15.md

364 B

Su wanene Yahweh yayi anfani da su a matsayin misalin masu adalci bisa ga tarihi?

Yahweh yayi misali da Nuhu, Daniyel da kuma Ayuba a matsayin masu adalci bisa ga tarihi.

Idan Yahweh ya kawo hukunci a ƙasa, me zai zama iyakar abin da masu adalci zasu iya yi?

Idan Yahweh ya kawo hukunci a ƙasa, ko masu adalci da ke ƙasar zasu iya ceton ransu ne kaɗai.