ha_tq/ezk/04/12.md

405 B

Me Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya ci ya kuma sha bisa ga yawan kwanakin da zai kwanta a gefe daya?

Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya ci gurasar alkama ya kuma shs ruwa.

Don me Yahweh ya gaya wa Ezekiyel yayi amfani da kashi a yin gurasar a idanun gidan Isra'ila?

An umurci Ezekiyel yayi amfani da kashi a yin gurasar sa domin ya zama alama cewa jama'ar Isra'ila za su ci tare da kasashe mara sa starki.