ha_tq/2sa/05/19.md

321 B

Menene Yahweh ya faɗawa Dauda a matsayin amsa tabayarsa, ''Ko in hari Filistiyawa? Za ka bani nasara akan su?

Yahweh ya ce wa Dauda, ''Ka hare su, domin hakika zan ba ka nasara bisa Filistiyawa.

A ina ne Dauda ya kai wa Filistiyawa Hari kuma Menene Sakamakon?

Dauda ya kai hari a Ba'al Ferazim, a nan ya buga su.