ha_tq/psa/135/05.md

197 B

Mene ne marubucin ya sani game da Yahweh?

Ya sani cewa Yahweh mai girma ne, yafi dukkan alloli, kuma ko mene ne Yahweh ya ke marmari yakan yi shi a cikin sama, da ƙasa, da kuma a cikin ruwaye.