Ya roƙi Yahweh kar ya tsauta masa cikin fushinsa ko ya horo shi cikin fushinsa.
Dauda ya roƙi Yahweh yayi masi jinƙai ya warkar da shi.