ha_tq/neh/06/10.md

188 B

Me yasa Nahemiya ya ƙi haduwa da Shemaiyah, ɗan Delaiyah, ɗan Mehetablle, a haikali?

Nahemiya ya ki saboda yana tunanin mutum mai kamar sa bai kamata yana gudun ceton rayuwar sa ba.