Yahweh ya ce Iliya ya koma jeji dao ya naɗa Haziyal sakin akan Aram. Yerhu saki a kan Israila, ya kuma zama annabi a wurin sa.