ha_2ki_tn_l3/03/18.txt

14 lines
780 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan abu ne mai sauƙi a gaban Yahweh",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"Yahweh yana ɗaukar wannan a zaman abu mai sauki da ake yi\" ko \"Wannan abu ne mai sauƙi ga Yahweh yayi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ƙayataccen birni",
"body": "Birni mai garu yana da kariya sosai daga abokan gaba ta abubuwa kamar su katanga mai kyau ko wuri mai sauƙi wanda ba za'a iya kiyaye shi ba. "
},
{
"title": "mayar da kowanne wuri kufai da duwatsu.''\n",
"body": "Wannan yana nufin sanya dutse a cikin ƙasa mai daɗi saboda haka yana da wahala a yi amfani da shi. Ana iya bayyana ma'anar wannan bayani a sarari. AT: \"lalata kowane yanki mai kyau ta hanyar rufe su da duwatsun\" (Duba: figs_explicit)"
}
]