ha_2ki_tn_l3/17/36.txt

10 lines
290 B
Plaintext

[
{
"title": "da iko mai girma da dantse a ɗage",
"body": "Kalmomin \"ɗaga hannu\" ta nuna iko da ma'ana dai-dai wannan abu \"babban iko.\" AT: \"da iko sosai\" (Duba: figs_metonymy da figs_doublet)"
},
{
"title": "za ku tsare su har abada",
"body": "\"yi musu biyayya\""
}
]