ha_2ki_tn_l3/06/08.txt

22 lines
994 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai sarkin Aram ya shirya kai hari kan Isra'ila",
"body": "\"lokacin da satkin Aremiya ya ke yaƙi da Isra'ilawa\""
},
{
"title": "yanzu",
"body": "Wannan kalmar an yi amfani da ita ne a kawo tsaiko ga labari. Anan mai bada labarin ya fara sabon labari."
},
{
"title": "cewa, ''Sansanina ga yadda zai kasance da kuma inda zai kasance",
"body": "sarkin Aram yana gaya wa masu bashi shawara inda za su yi sansani. A na maganar \"wanan da wannan\" hanya ce ta nun inda sansanin zai zama ba sai an rubuta shi ba. idan ba'a fassara shi da kyau a harshenku ba sai a sa a fakaice. AT: \"ya gaya masu inda sansanin sa zai kasance\" (Duba: figs_quotation)"
},
{
"title": "mutumin Allah",
"body": "\"Elesha mutumin Allah\""
},
{
"title": "'Ka yi hankali kada ka wuce ta wurin nan, domin Aremiyawa suna gangarawa can.''",
"body": "Elesha ya san wurin da Aremiyawa za su yi sansaniya kuma gayawa sarkin Isra'ila ya gaya wa sojojinsa su kiyayi wannan yankin."
}
]