14 lines
695 B
Plaintext
14 lines
695 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Yosiya ya rurrusa ... rugurguza...ya jefar...rurrushe...Ya rurrushe... sassare ...ya rufe",
|
||
"body": "Yosiya zai umarci ma’aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"Sarki Yosiya ya umarce su da su lalace ... Ya sa su fashe ... ya jefa su\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": " Kwarin Kidron",
|
||
"body": "Wannan sunan wuri ne. Duba yadda zaka fassara wannan a 2 Sarakuna 23:4. (Duba: translate_names)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ya rufe wuraren da ƙasussuwan mutane.",
|
||
"body": "\"ya rufe ƙasa da ƙasusuwa na mutane don haka mutane ba za su iya amfani da shi a matsayin gidan ibada ba\" "
|
||
}
|
||
] |