ha_2ki_tn_l3/07/05.txt

26 lines
846 B
Plaintext

[
{
"title": "da yamma",
"body": "Wannan na yamma bayan faɗuwar rana, amma kafin gari ya yi duhu."
},
{
"title": "tsakiyar wuri",
"body": "\"gefen\""
},
{
"title": "sojojin Aramiyawa su ji ƙarar karusai da ƙarar mahayan dawakai da kuma babbar ƙarar rundunar soja",
"body": "Sojojin Aramiyawa kuwa suka ji amon sowa da take kama da babban mayaƙa suna gab da fuskantar yaƙi. Wannan ba ainihin runduna ba ce, amma Ubangiji ya sa sun ji wannan karar. "
},
{
"title": "suka ce da junansu.",
"body": "\"sojojin Aram suka ce wa junansu\""
},
{
"title": "sarakunan Hitiyawa da na Masar",
"body": "Anan kalmar \"sarakuna\" tana wakiltar sarakuna da sojojinsu. AT: \"runtunan Hittiyawa da Masarawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "su kawo mana hari",
"body": "\"su yaƙe mu\" ko \"su kawo mana hari\""
}
]